Ya 🤲Allah ka rabamu da doguwar jinya, da talauci mai tozartarwa, da bashi mai kunyatarwa, da tsufa mai rikitarwa.🙏